Ko Kun San Dalilin Dayasa America Sukafi Kowacce Kasa Masu Dauke Da Cutar Coronavirus? Inji Trump

Daga Haidar H Hasheem Kano Shugaban kasar America Donald Trump ya wallafa a shafinsa na twitter…

Masana’antar Bollywood Ta Sake Rashin Wani Fitaccen Jarumi.

Daga Haidar H Hasheem Kano Masana’antar ta Bollywood sun shiga jaje da alhini na sake rashin…

Amurka Ta Gano Ba China Ce Ta Kirkiri Cutar Corona Virus Ba…

Daga Ahmed T. Adam Bagas Hukumomin leken asirin Amuka sun ce sun gano cewa ba dan…

Gwamnatin Jihar Kano Ta Karyata Jita-jitar Da Ake Yadawa Cewa Covid-19 Ce Ke Sanadiyyar Mutuwar Mutane A Jihar Kano

Daga Kabiru Ado Muhd. Gwamnan jihar kano Abdullahi Umar ganduje yace ba gaskiya bane zancen da…

Covid-19:- Kasuwar Madagascar Ta Bude……..

Daga Ahmed T. Adam Bagas Wasu Kasashen Africa sun soma tururuwar zuwa kasar Madagascar neman maganin…

Covid-19: A Jigawa An Sami Tabbacin Mutuwar Mutum Daya, An Kuma Kara Dokar Hana Zirga-Zirga A Wasu Wuraren.

Daga Haidar H Hasheem Kano Wannan sanarwar ta fito ne daga bakin shugaban hukumar lafiya ta…

Da Dumi Dumi- Jahar Legas Ta Sallami Mutane 49 Masu Dauke Da Cutar Corona Virus.

Daga Haidar H Hasheem Kano Gwamnatin jahar legas ta baiyana cewa a yau ta sallami marasa…

Gwamnatin Jahar Legas Ta Sassauta Dokar Hana Zirga-Zirga Daga 9:00am Zuwa 3:00pm.

Daga Haidar H Hasheem Kano Gwamnan jahar ta legas ya baiyana sassauta dokar hana zirga zirga…

Za A Bude Masallatan Haramin Makkah Da Na Madinah Domin Gudanar Da Aikin Umarah A Wannan Watan Na Ramadan.

Daga Ahmed T. Adam Bagas Ma’aikatar Hajji da Umarah ta Saudiyya ce Ta sanar da Za’a…

Gwamantin Jahar Jigawa Ta Kara Sanya Dokar Hana Zirga-Zirga A Kananan Hukumomi Uku.

Daga Haidar H Hasheem Kano Gwamnatin jahar Jigawa wacce Malam Badaru Talamiz ke jagoranta ta umarci…