Yadda Za’a ciyar da Al’ummar jihar kano…

Spread the love

A yau Gwamna jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya karbi bakuncin Minster ta agaji wato Hon Sadiya Umar Farouk wacce ta je jihar Kano domin mika gudunmawar gwamnatin taraiya na mota 130 ta kayan abinci da suka hada da shinkafa da gero da masara, ga jihar Kano domin a rabawa masu karamin karfi wadanda ke da bukata musamman a wannan yanayi na tabarbarewar tattalin arziki saboda dokar hana zirga zirga wadda wannan ta hana mutane zuwa wajen aiyukan su domin neman abinda zasu ci.

Ana sa ran za’a ciyarda gidaje sama dubu dari uku kamar yadda Ministan sheda a yau

Leave a Reply