MAKIYA ALKUR’ANI NE DA ADDININ ALLAH

Spread the love

MAKIYA ALKUR’ANI DA ADDININ ALLAH NE KAWAI..

Wato idan na fada maku magana ku irinka yarda kai tsaye, idan baku manta ba kwanaki na fada maku cewa babu wani almajiri daya kamu da Cutar corona a Nageriya sai wasu suke ganin kamar wasa nake na fada Ko
to bari na maimaita wallahi karyace kawai daman can sun shirya wulakanci ga almajirai mahaddata Alkur’ani ne tun kamin zuwan wata korona domin kuwa ai
yau sai gashi Gwamna malam Nasiru El’rufa’i yafito fili karara allah ya matsashi da bakinsa yace
ga bakin dayan Gwamnonin arewa ne suka hadu kuma suka aminta da hana Karatun Alkur’anin allah zallah ba tare dana boko ba
ma’ana dole sai an hada da Karatun zamani wato Karatun boko,
Ta yadda zaku kara gane cewa karyace batun cewa akwai wani almajiri mai dauke da Cutar Corona a Nageriya Yanzu nake ganin wata sanarwar Malaman kimiya na duniya suna cewa yara kanana bazasu iya yada cutar corona ba sabanin yadda ake zato…

kenan karyace da suke cewa akwai wani almajiri me dauke da Cutar Corona virus domin duk almajiran da suka kama yarane kanana
Nina rasa irin wannan Bala’in ace wai karatun boko yafi na Alkur’ani mai girma lallai allah bazai kyaleku ba Ace wai dole sai mutun yayi karatun boko?

Yaci Ubanshi Bokon masu karatun boko masu matakin Digiri a Nageriya mutun dubu nawa ne wanda Gwamnatin ku ta hana aikinyi daga karshe sukayi Anfani da ilimin nasu na digirin suka koma yan Yahoo 419 da sauran ta’addanci?

Ku lura da Kyau akwai yahudanci acikin Lamarin su tunda yanzu suka fara cewa dole sai mai karatun Alkur’ani ya hadashi tare da Boko wallahi wata rana saisun hana karatun na Alkur’ani baki daya domin daman akwai wannan shirin daga yahudawa…

muna Addu’a kan allah ya karya shirinsu kan addinin allah…

Leave a Reply