Babbar kotun Nageriya dake Allogoa ta dakatar da takardar koken Tsohon sarkin Kano Muhammadu Sunusi Lamido Sunusi Na Ii idan baku manta ba a lokakutan baya Tsohon sarki ya aikama kotu takardar korafinsa kancewa kotu ta hana hukumar rashawa ta jihar kano Binciken sa.
sai a yau ne kotun ta yanke Hukuncin kan shari’a ta kuma bawa hukumar ta yaki da rashawa damar cigaba da Binciken Tsohon sarkin kan batun batan Milyoyin kudin masarautar a Lokacin yana sarkin na kano
me Zaku ce?