Masarautar katsina karkashin Jagorancin mai martaba sarkin katsina Alhaji Abdulmunini Kabir Usman ta aminta da nadin sabon hakimin ‘yantumaki sabon sarkin shine Attiku Abubakar Attiku Sarkin Fulanin Dangin Katsina, a masarautar Yantumaki.
sanarwar ta fito a Ranar 11/6/2020 a wata takarda mai dauke da sa hannun sallaman katsina alhaji bello.
Sabon sarkin ya kasance D’a ga Tsohon sarkin da yan ta’adda suka kashe a satin daya gabata…