Gwabnatin jahar Kano karkashin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta ‘kara ranar litinin acikin ranakun fita kasuwa ajahar Kano inda yanzu za’a ringa fita ranar litinin laraba juma’a lahadi
A sanarwa da Gwabnatin ta fitar ta bakin sakataren yada labarai na Gwabnan mal. Abba Anwar tace ta Duba bu’katar ‘yan kasuwar jahar Kano da Suka nemi a karamusu kwana 1 A cikin kwanakin fita kasuwa A jahar Kano
.
Za’a Rinka Bude Kasuwanni JUMMA’A, LAHADI, LITININ, LARABA.
Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano