Mahangar Labarai
Wata mace ta haifi ƴan biyu (tagwaye)a haɗe, wato kowanne a manne a jikin dan uwansa.
An haifi tagwayen ne a babban asibitin garin Shinkafi Dake Jihar Zamfara.
Daga Mutawakkil Gambo Doko
See author's posts