Mahangar Labarai
Ko a mayarwa da mutum kudin Sa, ko kuma a barwa hukumar aikin hajjin ta ajiye har zuwa aikin hajjin 2021.
Wanne zabin kuke ganin yafi a halin da ake ciki yanxu ?
Daga Kabiru Ado Muhd
See author's posts