Babu wata jiha da zata tsira daga Ta’addanci a Nageriya..

Spread the love

Tsohon shugaban kasar Nageriya Cheif Olushogun Obasonjo ya bayyana Cewa babu wata jiha a Nageriya da zata tsira daga ‘yan ta’adda dayake bayani a yayin gabatar da bayaninsa a ranar juma’a a wajen wata lacca da sobo Sowemimo Annual Lecture organised suka Shirya a Abeokuta Club, Obasanjo yace dole baki dayanmu mu hadu mu hada hannu da karfe domin kawo Karshen matsalar Tsaro a kasarmu.


yace domin ga yadda Sakamako yake zuwa mana abin ya nuna babu sauki boko haram da kuma barayi masu garkuwa da mutane kuma idan muka zuba ido tofa hakika babu wata jiha da zata tsira…

Leave a Reply