An sami sabbin masu Korona Bairos a Kaduna, in ji El-Rufa’i.

Gwamnan jihar kaduna mallam Nasir El-Rufa’i ya ce an sami sabbin masu dauke da cutar Korona…

‘Yan Faransa za su fuskanci matsalar tsaro a duk inda suke inda suke a fadin Duniya, in ji Ministan Harkokin Wajen Faransa.

Wani mahari dauke da bindiga da aka a ranar Asabar ya raunata wani firist na Girka…

Jam’iyar APC Mai Mulki Tayi babban Kamu a Jihar Adamawa…

Wani jigon siyasa kuma tsohon Dan takaran sanata a jamiyyar SDP a jihar Adamawa, Alhaji Abdurrahman…

Wasu gwamnoni sunfi ganin Indomie da mutunci fiye da rayukan mutanensu, in ji Shehu Sani.

Shehu Sani, wani tsohon dan majalisar dattijai, ya ce wasu gwamnoni sun fi ganin Indomie da…

Wasu kungiyoyi a jihohi 21 za su maka El-Rufa’i a kotu saboda ya ki yarda ya tsaya takarar shugaban Kasa

Kungiyar Nassiriya a cikin jihohi 21 na tarayyar kasar nan ta lashi takobin mara baya ga…

‘Yan ta’adda sun fusata Gwamna Matawalle ya yi magana mai zafi yayin da ‘yan bindiga suka far wa al’ummar Zamfara.

Gwamna Bello Mohammed Matawallen na jihar Zamfara ya nuna juyayi ga iyalan wadanda harin ya rutsa…

Yawancin matasan Najeriya suna shan kwayoyi da yawa, in ji ‘yar Majalissa Mojisola Alli-Macaulay.

Mojisola Alli-Macaulay, ‘yar majalisa mai wakiltar mazabar Amuwo Odofin 1 a majalisar dokokin jihar Legas, ta…

Jihar Kano ta lashe gagarumar lambar yabo ta IGR

Jihar Kano ta lashe lambar yabo na Shugabancin Gidaje na Cikin Gida (IGR) na Shugabancin 2019/2020.…

Bidiyon Fatima Ali Nuhu yaja Mata CeCe kucen.

Fatima Ali Nuhu Diya ce ga Shahararran Jarumin Fina finan hausa Ali Nuhu Kuma Fatima itama…

Cristiano Ronaldo ya warke daga Coronavirus, Ya koma kulob dinsa na Juventus..

Tauraron dan kwallon Juventus, Cristiano Ronaldo ya sami damar komawa kungiyar bayan ya gwada gwajin Covid-19.…