Akwai Ban tsoro matuka Ko a film aka kashe 43 ~boss Mustapha ga Pantami.

Wani matashi a shafins sada zumuntar na Twitter Mai suna Boss Mustapha Ya Kai koke ga…

Yakamata gwamnatin tarayya ta dauki nauyin iyalan da aka kashe a borno~Shehu Sani

Tsohon sanatan kaduna ta tsakiya Shehu Sani ya Bawa Gwamnati Shawara inda Yace Yakamata gwamnatin tarayya…

Da Dumi dumi an cafke Maina A kasar Niger.

Jami’an hukumar leken asirin tare da hadin gwiwar wasu jami’an hukumar yaki da cin hanci da…

‘Yan bindiga sun Bude wuta kan Matafiya daga Kaduna zuwa zaria Yau…

Masu garkuwa da mutanen sun far wa masu ababen hawa a layin Kwanar Tsintsiya da ke…

‘yan fashi sun yanka manoma mutun 7, sun kuma sace mazauna kauyuka mutun 30 a jihar Katsina

‘Yan awanni bayan da’ yan ta’addan Boko Haram suka fille kan manoma 43 a jihar Borno,…

Boko Haram: Ka dakko sojojin haya daga kasashen waje don suzo su fatattaki masu tayar da kayar baya, gwamna Zulum ya roki Buhari.

Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno, ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya nemi taimakon…

Yan ta’addan kasarnan na cikin rahama ne saboda ana hana kasar damar mallakar makaman da ake bukata don yaki da tayar da kayar baya, in ji Lai Mohammed.

Me yasa Najeriya za ta ci gaba da kasancewa cikin jin tausayin ‘yan ta’adda – Lai…

Batun kwangilar yankan ciyawa ta N544m, EFCC ta sake Gurfanar da tsohon sakataren gwamnatin tarayya Babachir Lawal.

A ranar Litinin din da ta gabata ne Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC)…

Tawagar Buhari sun Isa jihar Borno domin ta’aziyya.

Tawagar Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ta isa Maiduguri, Jihar Borno a…

Tsohon Kwamishinan Ganduje muaz Magaji ya tsinewa Garba Shehu Albarka.

Tsohon Kwamishinan Ayyukan Ganduje ya rubuta a shafinsa na Facebook yane tsinewa su Garba Shehu inda…