Yayin da ya rage sa’o’i biyu a shiga 2021, bashin da ake bin Najeriya ya ƙaru zuwa ₦ 32.2tr

Ofishin Kula da Bashin ya ce bashin Najeriya ya tashi zuwa rose 32.223 tiriliyan. DMO ta…

Fuskokin mutun Hudu 4 Gwarzayen makaryata na 2020 A Gwamnatin Shugaba Buhari.

Garba Shehu shine Mai Taimakawa Shugaba Muhammadu Buhari Kan harkokin yada labarai Cikin maganganun sa Kaso…

‘Yansanda a Kaduna sun kama Matasan da su ka shirya wani gagarumin Fati wanda aka ce duk wanda zai je wajen sai ya yi tsirara haiwuwar uwarsa.

Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kaduna ta gabatar da wasu matasa da ake zargi da shirya…

Ƙungiyar Dattijan Arewa(ACF) ta tona asirin wata sabuwar hanyar shigo da makamai Arewa.

Bisa wani dogon binciken sirri da kungiyar dattijan Arewa ta ta yi don taya shugaba Buhari…

Gobe juma’a Shugaba Buhari zaiyi jawabin Sabuwar Shekara ga ‘Yan Nageriya.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi wa Yan Nageriya jawabin Sabuwar Shekara a Gobe ranar Juma’a,…

Hotunan Hadiza Gabon Fati Washa da Nafisa Abdullahi suna shakatawa a kasar Dubai.

Duk a kasar Dubai suna shakatawa

Hotunan Sohana khan diyar Jarumin india Shuru khan sun ja Cece kuce.

Wannan sune hotunan sohana Khan da Suka ja Hankalin ma’abota Kafafen sada zumuntar Zamani na Instagram…

Kun saki haryar Allah Kun Kama ‘yan Siyasa Kuna Matsala Amma ‘yan Siyasa sun Gaza fidda Ku ~Shehu Sani.

Tsohon sanatan kaduna ta tsakiya Shehu sani ya ce ‘yan Nageriya Kun saki hanyar Allah, kun…

Talauci yafi cutar COVID-19 saurin Kisa ~Inji Falana

Shugaban rikon kwarya na kungiyar kawancen kan tsira da rayukan COVID-19 da Beyond, Mista Femi Falana…

Dole Buhari yayi gaggawar daukar matakin gyara kafin Nageriya ta Karasa lalacewa ~Wasikar Obasonjo ga Buhari.

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi kira ga gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari da kar…