An karrama Sheikh Dahiru Bauchi da Lambar yabo ta duniya guda biyu.

An Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauch Da Lambor Yabo Na Award Guda Biyu Na Duniya Mafi…

Da dumi Dumi hukumar DSS ta Tabbatae da cewa salihu tanko Yakasai Yana tare dasu a hannun su.

Binciken Tanko-Yakasai da hukumar DSS takeyi na zuwa ne sa’o’i bayan ya soki gwamnatin All Progressives…

Sabbin hare hare da ‘yan bindiga suka kai a Sokoto sun tilastawa jama’a yin hijira daga garuruwansu.

Mazauna Bargaja, Tozai, Turba da Danzanke duk sun koma garin Isa sakamakon jerin hare-hare da aka…

Ɗorawa Shugaba Buhari laifi akan matsalar tsaro da ‘yan Najeriya suke yi babban kuskure, in ji tsohon Shugaban Ƙasa IBB.

Bai kamata mutane su rika ganin laifin Shugaba Buhari kadai akan rashin tsaron da ya addabi…

Muna kira ga Gwamnatin jihar Zamfara da Gwamnatin Tarayya da su gaggauta kuɓutar da Ɗalibai Mata sama da 300 da ‘Yan Ta’adda suka sace a Jihar Zamfara – Arewa Media Writters.

Ƙungiyar Marubutan Arewa a kafofin sadarwar Zamani “Arewa Media Writers” ƙarkashin jagorancin shugaban ƙungiyar na ƙasa…

A kudancin Nageriya Cikin kwana biyu Kacal kilo daya na tsokar nama ya tashi daga N2,000 Zuwa N15,000

Farashin Kayan Abinci Ya Yi Tashin Gwauron Zabi A Yankin Kudu Biyo Bayan Shiga Yajin Aikin…

Kada ku manta cewa man fetur yana zuwa daga Kudu zuwa Arewa, fon haka, ya kamata ku yi hankali, Martanin ƙungiyar Yarabawa ga Arewa akan dena safarar kayan abinci kudu.

Kungiyar Afenifere Ta Yi Raddi Ga Barazanar Dakatar da Bayar Da Abinci Daga Arewa Zuwa Kudu.…

Da dumi Dumi Ganduje ya tsige salihu tanko Yakasai Kan Buhari.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya tsige mai ba shi shawara na musamman kan…

Da dumi dumi ‘yan Bindiga sun dawo sun kashe mutun Hudu 4 sun Kuma Sace mutun 11 a kagara.

Akalla mutane hudu aka kashe a wasu sabbin hare-hare a Kagara da ke jihar Neja Al’umma…

Buhun Tattasai a Legas dubu N27,000 kwandon tumatir N13,000.

Ga Rahotannin Farashin kayan masarufi na yau a Kasuwar M12 dake jihar Lagos. AlbasaShekaran jiya 20000Ayau…