Hanyoyi mara sa kyau na kawo mana cikas ga yaki da ‘uan ta’adda a yankin Arewa Maso Gabas, Cewar shugaban Hafsohin Tsaro, Lucky Irabor

Babban hafsan hafsoshin tsaro, Laftanar Janar Lucky Irabor ya ce rashin kyakkyawar hanyar a jihar Borno…

Da wanda yayi Rijista da APC da Wanda yayi da INSME Duk uwarsu daya ubansu daya ~inji ‘yan Kwankwasiyya

Wasu daga Cikin Shahararrun ‘yan Kungiyar kwankwasiyya sun Caccaki masu Rijista da Jam’iyar APC inda suka…

Ta so ta damfareni maƙudan kuɗaɗe ne, ni kuma sai naƙi, in ji Aliko Dangote.

Attajiri Aliko Dangote ya bukaci wata kotu dake Amurka da ta shiga tsakanin sa da tsofuwar…

Sanata Uba Sani da Gwamna El’rufa’i sun Jagoranci Tawagar Taron masu ruwa da tsaki na sabunta Rijistar Jam’iyar APC.

A wani Sako Mai dauke da hoto da Sanata Uba Sani ya wallafa a shafinsa na…

Ta komawa da Kwamfanin china Milyan 38m dayayi kuskuren tura Mata a maimakon dubu 38.

Wata mata ‘yar Najeriya ta samu yabo bayan ta koma da kudade da wani kamfanin kasar…

Sojoji a jihar kaduna sun kubutar da ‘yan Mata Hudu 4 daga hannun ‘yan garkuwa.

Gwamnatin jihar Kaduna, a cikin wata sanarwa a ranar Asabar, ta ce sojoji karkashin inuwar “Operation…

Har yanzu ba a rufe Rijistar ba. Za ku sami tallafin kuɗi kyauta daga gwamnatin tarayya a ƙarƙashin shirin Survival ba tare da kun mallaki takaddun CAC ba.

Tsarin yana ba da tallafi don tallafawa ƙananan masana’antu da don samun alƙawarinsu na biyan kuɗi…

Ummi Zee zee Tace kudi ne sukayi Mata yawa shiyasa take nuna Kalar Haukanta.

kuɗi ne suka yi min yawa shiyasa nake nuna Kalar Haukana, in ji Ummi Zee Zee…

Matar da ta ƙirƙiri taliyar Indomie ta rasu.

Matar da ta ƙirƙiri taliyar Indomie ta rasu tana da shekara 59 a duniya. An samu…

Mu Sanatoci Zamu bunkasa Siyasar Nageriya ku taimaka Mana da addu’arku ~Inji Malam Shekarau

Sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau Ya ce Majalisar dattain Nageriya na buƙatar addu’ar ‘yan…