Waye Ashiru nagoma Wacce rawa ya taka a Fina finan hausa?

Spread the love

Ashiru nagoma Haifaffen Unguwar warure dake jihar Kano yanzu Haka Yana da Shekaru Arba’in da daya 41 a Duniya Bai taba aure ba ya shahara daga Shekarun 2000 Zuwa 2014 shine mutun na farko daya taba hada jarumai mafiya yawa Kuma Suka fito a film daya Ashiru nagoma yayi daractan Fina finan da dama ga Wasu kamar Haka Tarayya Nagoma harafin so Tutar so da sauransu ya taimaki Jaruman Fina finan Hausa da dama.

Yanzu Haka Ashiru nagoma Yana fama da cutar dabin Hankali maraya ne bashi da uba kwanaki mahaifiyarsa ta rasu a wannan halin daya ciki har wasan Kwallo yake bugawa…

Ana zargin asiri ne Akayi Masa An nemi abokan harkarsa dasu taimaka Masa

Leave a Reply