A hukuncin da ya yanke a ranar 2 ga Yulin 2013, Adamu Bello J. (kamar yadda yake a wancan lokacin) ya nuna cewa ya sabawa doka kuma ya sabawa tsarin mulki, aikin banza ne ga Shugaban kasa ya zabi shugabannin rundunoni ba tare da amincewar Majalisar Kasa ba.
Daga Aliyu Adamu Tsiga