Sau biyu Sanata Rabi’u kwankwaso Yana tura Dansa kasar India Karatu.

Malam Shaharani mahaifi ne na daya daga cikin wadanda suka ci gajiyar Tsarin tallafin Karatun Kwankwasiyya.…

Haryanzu daliban jangebe suna hannun ‘yan Bindiga ~Inji Gwamnatin Zamfara

Kwamishinan labarai na jihar Zamfara hon Sulaiman Anka ya rubuta ya Karyata Batun Sakin daliban Makarantar…

‘Yan Nageriya Basu da godiyar Allah sau uku Ina tsallake Harin ‘yan ta’adda amma Basu godemun ba ~Inji Burtai

Tsohon Shugaban Sojojin Najeriya,  Janar Tukur Yusuf Buratai ya bayyana cewa, ‘yan Najeriya basu da godiyar…

fadin Albarkacin Baki Tun lokacin Jonathan Jami’an tsaro Yakamata su Kama Buhari, meyasa Suka Kama Yakasai? Falana

Lauyan kare hakkin dan adam, Femi Falana, (SAN) ya yi tir da tsare tsohon Mashawarci na…

Tanko Al’makura ne ya dace ya Zama Shugaban Jam’iyar APC na Gaba ~Inji Gwama A.A Sule na Nasarawa.

Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya nemi mambobin jam’iyyar All Progressive Congress (APC) su zabi…

Sheikh Abdujabbar ya Jinjinawa Ganduje Kan saka Ranar mukabalarsa da malaman jihar Kano.

A wani Sakon da Shafin Makarantar Sheikh Abdujabbar Nasiru kabara Ashabul kahfi warraqeem ya fitar ya…

Sabon Shugaban EFCC Abdulrashed Bawa ya Mika Ofishinsa ga Taufiq Sabir.

Gabannin karbar ragamar shugabancin hukumar ta EFCC, Abdulrashid Bawa, ya mika ragamar jagorancin ofishin na shiyyar…

Da dumi dumi ‘yan ta’adda sun sako ‘yan matan Makarantar jangebe da suka sace a Zamfara.

An sako ‘yan matan makarantar sakandaren Gwamnati da aka sace a Jangebe, jihar Zamfara kuma a…

Ranar Lahadi Mai Zuwa za’ayi mukabalar Sheikh Abdujabbar da sauran malaman jihar Kano ~Ganduje.

Gwamnatin Jihar Kano ta bayarda sanarwar Zaman muƙabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da sauran malaman Jihar ta…

Wasu ƙasurguman ‘yan Bindiga guda 4 aka saki kafin a sako Ɗaliban Makarantar Sakandiren Kagara ta Jihar Neja.

Gwamnatin Jihar Neja a jiya ta shaidawa manema Labarai cewa ba a biya kudin fansa ba…