A jihar Borno ‘Yan ta’addan Boko Haram sun kwace Ikon Karamar hukumar guzamala.

Spread the love

Ƙungiyar Boko haram ta karbe ikon karamar hukumar Guzamala Wanda ke jihar Borno daga hannun gwamnati, Bayan nasarori da Rundunar soji take ikirarin samu a ɗan ƙanƙanin lokaci daya wuce.

Ku cigaba da Bibiyarmu don jin sauran rahoto da zaran ya kamalla…..

Daga El-farouq jakada

Leave a Reply