Gwamnatin Najeriya Za Ta Bawa Masana’antu, Kungiyoyi Masu Ragista Da CAC Rancen Miliyoyin Daruruwan Kudade, Tun Daga Miliyan Guda Har Sama Da Miliyan 500, A Karkashin “Bank Of Industry” Don Farfado Da Masana’antun Nigeria

A nutsu a karanta da kyau domin a amfana, tare da yiwa al’umma share domin suma…

Ba zamu saurari malaman dake Cewa kar’ayi mukabala da Sheikh Abdujabbar ba zamu saka Ranar Zaman ~Ganduje

Ana sa ran Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje zai karbi rahoton kwamitin game da…

Sanata Uba Sani ya kawoma Nageriya Hikimar da za’a daina shigo da makamai ta barauniyar Hanya.

Kudirin Kwaskwarimar Dokar Makamai (2020) da mallam Uba Sani ya gabatar a majalisa ta tsallake karatu…

Wata mata maka mijin ta a kotu saboda ya Gaza yi mata ciki.

Wata matar gida mai shekaru 30, Marwanatu Muhammad a yau ranar Litinin a wata kotun Shari’a…

A Kano Idan Gwamnati ta hana sana’ar a daidaita sahu zai haifar da mummunar barna ~Inji Fauziya D Sulaiman

Shararriyar marubuciya Kuma Mai Jagorancin gidauniyar Tallafawa mabukata Yar Asalin jihar Kano Fauziya D Sulaiman ta…

A Zamfara mun kubutar da Mutane sama da dubu daga ‘yan ta’adda Kuma ba tare da biyan kudin fansa ko sisi ba ~Inji Matawalle.

Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara a ranar Lahadi ya ce gwamnatinsa ta tabbatar da kubutar…

Hatsarin jirgin NAF, Bala’i ne mara kyau ga ƙasarnan – Ministan Tsaro.

Hatsarin jirgin NAF, Bala’i ne mara kyau ga ƙasarnan – Ministan Tsaro. Ministan Tsaro, mai ritaya…

Haryanzu daliban Kagara suna hannun ‘yan ta’adda ~Inji Gwamna Abubakar Lolo na Niger.

Gwamna Sani Bello na jihar Neja ya ce haryanzu ba a saki daliban wadanda aka sace…