Nageriya tafi ko Wacce Kasa yawan matalauta a duk duniya ~Inji Gwamna El’rufa’i

Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce Najeriya ce ta fi kowacce kasa talauci a…

‘Yan Boko Haram sun yi harbe-harbe da tashin bama-bamai a Maiduguri.

Harbe harbe da tashin bama bamai da ‘yan kungiyar boko haram suka rikayi ya mamaye wasu…

Fulani Makiyaya suna neman a biya su naira biliyan 475b dukiyar da sukai asara a rikicin Shasha zanga-zangar #EndSars.

Wata kungiyar Fulani makiyaya ta ce tana neman diyyar Naira biliyan 495 kan dukiyar da suka…

Da Dumi Dumi a jihar Borno Sojojin Nageriya sun kwato Garin marte daga ‘yan ta’addan Boko Haram.

Bayan wa’adin awanni 48 da Shugaban hafsin soji, COAS, Ibrahim Attahiru ya bayar, sojojin Najeriya sun…

Gwamnati ta San duk inda ‘yan Ta’adda suke Kuma tana kallonsu ~Sheikh Gumi.

Fitaccen malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Ahmad Gumi ya zargi gwamnatin Najeriya da sanin maboyar makiyaya…

A Zaben 2023 Muna shirya Hanyar da zamu kifar da APC da PDP a Nageriya ~Inji Jega

Gabanin babban zaben shekarar 2023, jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP) ta fara kamfe na ganin ta…

Bidiyon Shugaban karota Baffa dan’agundi Yana kwasar rawar Shoki..

Bidiyon yadda shugaban Karota na Jihar kano Baffa Babba dan-agundi yake tikar rawa a yau bayan…

Haraji a Kano Ko wanne dan a daidaita sahu zai biya dubu talatin da Shida N36,000 a shekara ~Gwamnatin Jihar Kano.

Gwamnatin jihar Kano ta sanar da matuka babur adaidaita sahu za su biya haraji N100 a…

Jihar Kwara Jiha ce ta Musulmai, don haka babu wanda ya isa ya hana Ɗalibai Mata saka Hijabai a makarantu – Kungiyar kare hakkin Musulmai.

Kungiyar Kare Hakkin Musulmai (MURIC), ta yi gargadin cewa ba za ta nade hannuwanta ta na…

‘Yan Bindiga Mutane ne Masu Aminci – Sheikh Gumi.

‘Yan Bindiga Mutane ne Masu Aminci – Sheikh Gumi. Malamin ya taba yin kira da a…