Gwamnatin Tarayya ba ta nuna kwazo wajen kawo karshen matsalar rashin tsaro a yankinmu, in ji gwamnonin Arewa maso Gabas.

Gwamnonin Arewa maso Gabas suna shakkar jajircewar Gwamnatin Tarayya akan shirya kayan tsaro na yanki. Kungiyar…

Covi-19: Ku zauna a Gida har 31 ga Maris, Gwamnatin Tarayya ta fadawa ma’aikata .

Gwamnatin Tarayya ta umarci dukkan ma’aikatan gwamnati kan matakin albashi na 12 zuwa kasa da su…

Da dumi Dumi hanyar Abuja kaduna Zuwa Kano Buhari Ya fitar da Biliyan N797.2bn domin kammalawa.

Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola, ne ya bayyana hakan a ranar Laraba yayin da yake…

Da Dumi Dumi: Buhari ya umarci jami’an tsaro da su harbe duk wanda aka gani da AK-47 nan take.

Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci jami’an…

Ka hada kai da mu a yakin da kake da ‘yan ta’adda, Bukola Saraki yafadawa Buhari.

Saraki ya kuma tuhumi shugabannin siyasa da su jingine burinsu da kuma son zuciyarsu, kuma su…

Yanzu Yanzu: Daga karshe Dillalan abinci da dabbobi sun amince da dakatar da yajin aikin kai kayan abinci Kudu.

Shugabannin dillalan Shanu da na Abinci a karkashin inuwar Amalgamated Union of Foodstuff da Cattle Dealers…

EFCC na kokarin tonawa Tinubu asiri tace ya Bayyana kadarorinsa.

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati ta rubuta wa Hukumar…

Da Dumi Dumi Har’ila Yau ‘yan bindiga sun sake sace fasinjoji sama da mutun 50 a jihar Niger.

Rahotanni na Cewa Akalla, ‘yan bindiga sun sace fasinjoji 50 a ranar Talata a hanyar Tegina…

Hana tashin Jirgi ya nuna Cewa kwata-kwata Buhari be fuskaci Matsalar Rashin tsaron jihar Zamfara ba ~Matawalle

Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya mayar da martani ga shawarar da Majalisar Tsaro ta…

Rikicin AK-47: Gwamna wike da Gwmna Fintiri sun sasanta Gwamna Ortom Da Gwamna Bala Mohammed bayan rikicin da ya auku tsakaninsu akan daukar bindigogin AK ga Fulani.

Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da takwaransa na jihar Adamawa, Gwamna Ahmed Fintiri sun sasanta…