Da Dumi Dumi ‘yan bindiga sun sako daliban Makarantar kagara ta jihar Niger.

Yanzu Yanzu ‘yan ta’addan da Suka sace daliban Makarantar Sakandaren Kimiyya ta Gwamnati da ke Kagara,…

Pantami: Allah yasa mutuwa Hutu ce, da Yana raye da yanzu Yana Fadar Aso Rock Villa Yana Rusa kuka ~PDP Vanguard.

Wani shafin Jam’iyar PDP a manhajar Twitter sun rubuta tare wallafa Hoton Minisatan Sadarwa Dr Ali…

Yan Arewa Masu fataucin kayan abinci sun Fara kai Kaya kasahen Burkina Faso da Cote d Ivoir,

Rahotanni daga iyakokin Nageriya ya nuna Cewa Masu fataucin kayan abinci daga Arewa zuwa kudancin Najeriya…

Karma Ku Fara tunanin kunfi Gwamnatina Karfi, Kuma sace ‘yan Mata daliban a zamfara Rashin mutunci ne ~Sakon Buhari ga ‘yan bindigar zamfara.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana satar daruruwan daliban Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Jangebe da ke…

Yanzu-yanzu: Dalibai Mata bakwai daga 317 da aka sace a Zamfara sun kubuta.

Yanzu-yanzu: Dalibai Mata bakwai daga 317 da aka sace a Zamfara sun kubuta. Bakwai daga cikin…

Domin kubutar da ‘yan matan da aka sace Zamu taimaki Gwamna Matawalle ta ko Wacce hanya ~Inji Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar ya Girgiza da sace daliban jihar Zamfara inda Yace hakika…

Gwamna Matawalle ya bayarda umarnin rufe dukkan Makarantun kwanan Jihar zamfara.

Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ba da umarnin rufe dukkan makarantun kwana da ke…

Wasu mutane ne suka kawo ‘yan fashin Najeriya da nufin idan Jonathan ya ki sauka daga mulki ayi yakin basasa, in ji Mailafia.

‘Yan fashin da muke fama da su mutanen da ke son Jonathan ya sauka daga mulki…

Da Dumi Dumi: ‘Yan Bindiga sun kashe Mutane 35 a sabon hari da suka kai wa Al’ummar Zamfara.

Wasu mutane dauke da makamai sun zo garin a kan babura kuma suka firgita mazauna garin…

Wasu gungun ‘yan fashin Zamfara ne suka yi nasarar satar Ɗaliban – Sheikh Gumi.

‘Yan ta’addan Zamfara da na hadu da su ba su da alhakin sace’ yan matan makaranta…