Civid-19:- Gwamnatin Jahar Neja ta Tsawaita dokar Hana Zirga Zirga sannan ta Sassauta….

Daga Ahmed T. Adam Bagas Gwamnan Jahar Neja Abubakar Sani Bello Lolo Na Neja ya Sanarda…

Korona ta halaka Wasu mutun biyu a Kano…

Cutar Sarkewar Numfashi Da Akafi Sani Da Korona Ta Sake Hallaka Mutane Biyu A Kano. Daga…

Dan Siyasa Baya Yi Saboda Allah…….

Daga Kais Dauda Sallau Da ace lokacin yakin niman zabe ne Coronavirus ya zo, da ba…

Jihohi Hudu 4 ne Suka rage corona Bata Shigaba a Nageriya

Lagos-731 FCT-141 Kano-77 Ogun-35 Osun-34 Gombe-35 Katsina-30 Borno-30 Edo- 25 Oyo- 31 Kwara-11 Akwa Ibom-12 Bauchi-14…

Nagari Na Kowa. Alh. Auwalu Abdullahi Rano (A.A Rano).

Daga Sabiu Danmudi Alkanawi Attajirin Dan Kasuwa Ne Shi Abin Kwatance, Wanda Yake Kokari Matuka Wajen…

An Sami Maganin CoronaVirus Na Gargajiya A Africa.

Daga Ahmed T. Adam Bagas Kasar Madagascar ta bayyana cewar yanzu babu sauran cutar Corona a…

BUA Ya Bayarda Bilyan biyu ga Jihar Kano..

Shugaban kamfanin BUA Alhaji Abdulsamad Isyaka zai kashewa jihar Kano naira Biliyan 2 don yaƙar cutar…

Kasuwar Mararaban Abuja da Jihar Nasarawa na cigaba da Sayarda Kayan Abinci Kamar yadda aka saba..

Wa’yan nan hotuna da Kuke gani na kasuwar abinci ne Mai Suna Ta’al Market wacce akafi…

Gwamnoni Najeriya Na Shirye-shiryen Sakin Al’umma Suci Gaba Da Zirga-zirga, Amma Sanya Takunkumi Zai Zama Wajibi Ga Kowa.

Hakan ya biyo bayan korafe korafen da kungiyoyi suketa shigarwa ga gwamnonin Na cewa lallai ya…

Ban yarda da Corana a Nageriya ba…

Kai Ba fa Dole bane Saina Yarda da cewa akwai Corana a Nageriya… Daga M Inuwa…