Hushpuppi ya saci kuɗi don masu satar bayanan Koriya ta Arewa- Amurka

Hushpuppi ya saci kuɗi don masu satar bayanan Koriya ta Arewa- Amurka Sabbin bayanai sun bayyana…

Garin Masoyi Ba Ya Nisa.

Wani Magini ya gina rami tun daga gidansa har zuwa gidan Budurwarsa, in da ya ke…

An kama wata ma’aikaciyar jinya (Nurse) da yin lalata da wani mai jinyar Covi-19.

An dakatar da wata ma’aikaciyar jinya a Indonesiya bayan ta amsa laifinta na cewa da ta…

‘Yan Najeriya Mutum Uku, Sun Fada komar ‘Yan Sandan Indiya…

Wani sashi na musamman na’ yan sanda a Mumbai a Indiya a jiya Alhamis, 3 ga…

Iran ta zargi Isra’ila da kashe babban masanin kimiyyar nukiliyarta, ta sha alwashin daukar fansa.

Iran ta ce an kashe daya daga cikin fitattun masanan kimiyyar nukiliyar a ranar Juma’a a…

Faransa Tana Yaƙi da Tsattsauran ra’ayin Islama ne, ba da Musulunci ba, kungiyoyin da ke da alaka da addinin Islama masu tsattsauran ra’ayi suna koyar da yaranmu kyamar kasarmu, suna kiransu da su yi watsi da dokokinta- In ji shugaban Faransa Macron.

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce kasarsa na yaki da “rarrabuwar kawunan Islama, ba Musulunci ba”,…

A karo na biyu Trump ya ce shine yaci zaɓe.

Trump ya sake maimaita ikirarin nasara kamar yadda Biden ke jagoranta. Shugaban Amurka, Donald Trump ya…

Donald Trump ya gargadi kungiyar Boko Haram da su kiyaye ‘yan ƙasar Amerika.

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ba da gargadi mai tsauri ga kungiyar Boko Haram da sauran…

Gwamnatin Faransa ba ta goyon bayan batanci ba ga Musulunci – in ji shugaban Faransa Macron.

Shugaban Faransa Emmanuel Macron a wata tattaunawa da gidan talabijen na Al Jazzira, ya bayyana cewa…

‘Yan Faransa za su fuskanci matsalar tsaro a duk inda suke inda suke a fadin Duniya, in ji Ministan Harkokin Wajen Faransa.

Wani mahari dauke da bindiga da aka a ranar Asabar ya raunata wani firist na Girka…