Wata Kotu A Kaduna Ta Yankewa Matashi Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Laifin Fyade….

Ahmed T. Adam Bagas Wata babbar kotu dake zamanta a Dogarawa Zariya ta yankewa wani matashi…

MDD Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Cin Zarafin Masu Zanga zanga A Amurka.

Daga Haidar H Hasheem Kano Babban Maga Takarda na Majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya bukaci…

Da dumi Dumi Gwamnatin Nageriya ta rage farashin litar mai

Gwamnatin tarayya ta sake rage farashin litar man fetir daga naira dari da ashirin da uku…

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Tsawaita Dokar Kullen Zaman Gida Da Karin Makonni Biyu

Daga Miftahu Ahmad Panda Biyo Bayan Karewar Wa’adin Wata Guda Ta Dokar Kullen Zaman Gida Da…

Covid – 19 : Makarantun Kudi A Najeriya Sun Bukaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Basu Rancen Kudade.

Daga Miftahu Ahmad Panda Gamayyar Mamallakan Makarantu Masu Zaman Kansu a Kasarnan sun Bukaci Gwamnatin Tarayya…

Gwamnatin Bauchi Tana Kashewa Kowanne Mutum Da Yake Dauke Da Cutar Covid – 19 Naira 1,500 Wajen Siyan Abinci — Mahukunta

Daga Miftahu Ahmad Panda Hukumar Lura Da Lafiya a Matakin Farko Ta Jihar Bauchi PHCDA, Ta…

Hukumar NAFDAC Ta Rage Kudin Yin Rijista Ga Masu Kananan Sana’o’i Da Kashi 80

Daga Miftahu Ahmad Panda Hukumar Lura Da Ingancin Abinci Da Magunguna Ta Kasa NAFDAC, Ta Bayyana…

Labari Mai Dadin Ji: Ministan Tsaron Najeriya Ya Sha Alwashin Nemanawa Yunusa Yellow ‘Yanci.

Daga Kabiru Ado Muhd Ministan Tsaron Najeriya General Bashir Magashi Ya Sha Alwashin Daukaka Kara Zuwa…

Ku Fara Duban Jinjirin Watan Shawwal Ranar Juma’a-Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi Ya Bukaci Al’ummar Musulmin Najeriya Dasu Fara Duban Jaririn Watan Shawwal Daga Ranar Juma’a…

Dalilan Da Sukasa El-Rufa’i Yahana Sallah A Kaduna.

Daga Muktar Onelove Kaduna. Zamu Cigaba Da Bawa Mutane Hakuri Na Zaman Gida, Kuma Muna Godiya…