Jami’ar Kaduna ta kori Malami saboda ya rungune Ɗaliba Mace a Ofishinsa.

Jami’ar jihar Kaduna, KASU, ta dakatar da Dakta Idowu Abbas na sashen nazarin kasa, kan zargin…

Kotu ta yanke masa hukuncin ɗaurin shekaru 22 a gidan Yari, bayan ya yiwa ƴar kanwarsa Fyade.

Wata Babbar Kotun da ke zamanta a Calabar, babban birnin jihar Kuros Riba, ta yanke wa…

Gwamnan Tambuwal Ya Ba Da Umarnin Kamo Dan Mashawarcinsa Wanda Ya Dauki Bidiyon Yadda Ya Yi Lalata Da Wata Yarinya Kuma Ya Fitar Da Bidiyon Don Ya Lalata Bikin Aurenta Bayan Shekaru.

Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya ba da umarnin a kamo wani mutum da ya…

Da Dumi-Dumi: Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Dattijon Da Yayi Fyade…

Wata kotun shari’ar Musulunci a jihar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rajamu a kan…

Yayi Mata Fyade Lokacin Da Mahaifiyarta Ta Aiketa Kai Abincin Sallah Makwabta.

An zargi Waheed Ogundele da yiwa wata Yarinya fyade lamarin ya faru ne a yankin Ologuneru…

Matsalar Fyade:- Ya yiwa `Yar Shekaru 8 Fyade kotu ta Daureshi shekaru 30 a Neja

Wata kotun majistare da ke Minna, jihar Neja, ta yanke wa wani Tsoho Mohammed Sani Umar,…

Gabon tayi magana kan zunubin dake Kan ta…

Hadiza aliyu gabon wacce tayi fice wajen bayarda Tallafi ga gajiyayyu tare da taimako bayin allah…

Mafarki Nayi Aka Cemin Idan Nayiwa Yarinya ‘Yar Shekara 5 Ko 8 To Zan Zama…….Inji Wani Dan Shekara 45 Da Yayiwa ‘Yar Shekara 8 Fyade.

Wani mutum me kimanin shekara 45 me suna Aliyu Adamu da ake zargi da yiwa wata…

Sun Mata Fyade Sun Jefar da Gawar Ta A Masallaci….

A Ranar Juma’a da Ta gabata ne aka Tsinci Gawar wata Yarinya a Wani Masallaci a…

Kasuwanci muka yi da ita – Tsohon da ya yi wa yarinya mai shekaru 13 fyade.

Daga:- Aliyu Adamu Tsiga Tsoho mai shekaru 71 da aka kama da laifin yi wa yarinya…