Labarai
Da Dumi Dumi Hukamar Zabe ta INEC tace Obaseki ya lashe Zaben Jihar Edo da Banbancin Kuri’u 84,336
Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki ya lashe Zaben jihar ta Edo kamar yadda hukamar Zaben ta INEC ta sanar kamar Haka…
Accredited VOTERS: 557443
APC: 223,619
PDP: 307,955
Obaseki ya lashe Zaben da banbancin Kuri’u 84,336


