Labarai

Shugaba Buhari ya kafa Kwamitin bincen wadanda suka rigar masu zanga-zangar EndSARS suka tayar da Rigima.

Shugaba Buhari ya Nada tsohon shugaban kasar Nigeria Na mulkin Soja janaral Abdussalam Abubakar Amatsayin shugaban kwamitin binciken wadanda suka shiga rigar masu zanga zangar EnDSARS suka tayar da rigima.

Hakan ya biyo bayan ganawar da sukai da tsofaffin shugabannin kasar Nigeria yau juma a.

Idan Baku manta ba rikici da kone kone ya biyo bayan Zanga-zangar EndSARS Wanda Hakan ya haifar da asarar rayuka da dukiyoyi a sassa daban daban na Najeriya.

Daga Kabiru Ado Muhd

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button