Jam’iyyar PDP ta Kori kwankwaso a jihar kano daga cikin Jam’iyar.

Spread the love

Babbbar jamiiyyar hamayya ta PDP tsagin Aminu wali, sun fitar da takardar Dakatar da madugun Darikar Kwankwasiyya, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, Daga jami’iyyar .

Acikin takardar Dakatarwa da Aka rabawa manema labarai A Kano shugabancin jamiyyar tsagin Aminu Wali karkashin Jagoranci shugaban Jami’iyyar A Matakin Jahar Kano Alh. mahmina Bako Lamido , Sunce sun dakatar da shine saboda kin biyayya da dokokin Jamiyyar PDP, da Kuma yiwa jamiyyar zagon ‘Kasa A Jahar kano wanan dalili yasa Jamiyyar ta dakatar da Kwankwaso Daga jami’iyyar a Jahar Kano.

Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano

Leave a Reply