Daga Ahmed T. Adam Bagas
Da sanyin safiyar Yau Litinin ne dai Ma’aikatan Lafiya Na Jahar Neja Suka yi Feshin Hayakin Nan da yake kashe Kwayoyin Cututtuka masu Yaduwa a Anguwar Limawa da ke Fadar Gwamnatin Jahar Neja.
Limawan dai Nan ne Inda aka Samu wani Matashi da Yake Dauke da Cutar ta Corona A karon Farko a Fadin Jahar, Wanda Dalilin Haka Gwamnatin Jahar ta Ayyana Yau 13-04-2020 Ta Tabbarda Dokar Tabaci Na Awanni 24 Har Tsawo Makinni 2 a Fadin Jahar, Kuma Al’ummar Garin Minna Sun Amsaki Inda Akawayi Gari Yau Baka Ganin Kowa a Minna Dazaran Kaga Mota ko Mashi Tabbar Na Jami’an Tsaro ne Ko Na Kiwon Lafiya.
Duk wannan Makan Gwamnati Ta Daukane domin Gudun yaduwar Wannan Annobar Tsakanin Al’ummar Jahar.