Labarai
Da dumi’dumi: Gwamnatin Bola Tinubu sun Kara farashin litar Fetir Zuwa naira N640.

Wasu Gidajen mai dake mallakin Kamfanin dillancin man fetir na Nageriya NNPC ya a safiyar yau tuni sun Kara ku’din litar Fetir Mai daga N537 Zuwa N617 yayinda Gas ake siyar dashi akan ku’di naira N640 tuni dai wasu gidajen man sun bayyana Karin ku’din na Mai a aikace.
Tun bayan da Shugaba Tinubu ya cire tallafin man fetir ake ta samun hau hauwar farashin man fetir din..
