Da dumi Dumi Ganduje ya tsige salihu tanko Yakasai Kan Buhari.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya tsige mai ba shi shawara na musamman kan…

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta hana Najeriya shiga shirin rigakafin Covi-19..

Kungiyar COVAX ta duniya da Hukumar Kiwon Lafiya ta Duniya ke jagoranta ta kasa sanya sunan…

Ku guji ziyartar jihar Kogi saboda kada ku kamu da covid-19, gwamnatin tarayya ta gargaɗi ‘yan Najeriya.

Kwamitin Shugaban ƙasa kan COVID-19 a ranar Litinin ya ayyana jihar Kogi a matsayin babbar haɗari…

Matan jihar Kaduna suna zargin ‘Yan Siyasa da sace kudin tallafin su N20,000 wanda Minista Sadiya ta rabawa Mata a jihar.

Sun yi zargin cewa akasarin wadanda aka yi niyyar cin gajiyar shirin an tsara su ta…

Idan kun rufe makarantu da niyyar ku kare ɗalibai daga COVID-19, wannan annobar tana iya bin su zuwa gidajensu, in ji Gwamna Ganduje.

Ganduje ya yanke hukuncin rufe makarantu akan COVID-19. Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, a ranar Juma’a…

Cikin sati ɗaya cutar Coronavirus ta yi mummunar ɓarna a Najeriya, ko kokonto babu muna cikin haɗarin shiga zango na biyu na annobar Coronavirus, in ji Ministan Lafiya.

Coronavirus ta kashe ‘yan Nijeriya 77 a cikin Mako 1. Kamar yadda 1 a cikin 5…

COVID-19: Zaiyi wahala bamu sake kulle Nageriya ba ~Boss Mustapha

Gwamnatin Tarayya ta yi gargadin cewa za a iya samun cikas a Karo na biyu na…

Gwamna Ortom ya shiga wani hali yayin da wasu Jami’an da ke kusa da shi suka kamu da Covi-19.

Rahotanni sun bayyana cewa gwamnan jihar Benuwe, Samuel Ortom, ya shiga wani hali, yayin da wasu…

Buhari da Osinbajo da Gwamnoni sun amince za a yi musu allurar rigakafin COVID-19 a haska a talabijin kai tsaye.

Gwamnonin jihohin Najeriya 36 sun amince da daukar allurar rigakafin ta COVID-19 a talabijin kai tsaye…

Kwamishiniyar lafiya ta Kaduna Amina Baloni ta kamu da COVID-19.

Kwamishiniyar Kiwon Lafiya ta Jihar Kaduna, Amina Mohammed-Baloni, ta yi gwajin kwayar cutar Coronavirus. Mohammed-Baloni ta…