Cikin Bidiyo: Gwanin sha’awa da burgewa, yadda matashiya Maryam MT take rangada zanen sunan Annabi Muhammadu (s.a.w) mai kayatarwa.

Cikin Bidiyo: Gwanin sha’awa da burgewa, yadda matashiya Maryam MT take rangada zanen sunan Annabi Muhammadu…

Jihar Kwara Jiha ce ta Musulmai, don haka babu wanda ya isa ya hana Ɗalibai Mata saka Hijabai a makarantu – Kungiyar kare hakkin Musulmai.

Kungiyar Kare Hakkin Musulmai (MURIC), ta yi gargadin cewa ba za ta nade hannuwanta ta na…

Majiyar tace Malaman Kano na kokarin zillewa Zaman mukabala da Sheikh Abdujabbar.

Rahotanni daga jihar Kano sun nuna Cewa Majalisar malaman jihar Kano na kokarin janyewa da Batun…

Kima da Darajar Gwamnatin Jihar kano zai zube a idon duniya idan ta janye mukabalar ~Inji Shekh Abdujabbar Nasiru kabara

A wani sako daga shafi Makarantar Sheikh Abdujabbar Nasiru kabara Ashabul kahfi warraqeem ya nuna Jan…

Domin talakawa su sami damar yin aikin Hajji, Gwamnatin Katsina za ta hada gwiwa da hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON).

Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana kudurin ta na hada gwiwa da hukumar aikin hajji ta kasa…

Sheikh Abduljabbar Kabara ya maka Ganduje da wasu mutane hudu a kotu saboda take hakkinsa na rayuwa.

Fitaccen malamin nan na Kano, Abduljabar Kabara, ya maka Gwamna Abdullahi Ganduje kara a Babbar Kotun…

Cikin Bidiyon: Sheikh Abdulwahab Yace Hadith din da Sheikh Abdujabbar ya kawo Gaskiya ne akwai shi…

A shafukan sada zumuntar Zamani Wani bidiyo dake yawo na Sheikh Abdulwahab abdallah daya daga Cikin…

Ƙungiyar kare haƙƙin Musulmai ta Najeriya ta jinjinawa gwamna Ganduje Khadimul Islam saboda matakin da ya ɗauka akan Abduljabbar Nasiru Kabara.

Wata kungiya mai rajin kare hakkin dan Adam, mai suna Muslim Rights Concern (MURIC), ta yaba…

Ba za mu yadda da tsattsauran ra’ayin addini a Kano ba, za mu yi masa kamar yadda aka yiwa wanda yake tare da shi a Zariya – Martanin Ganduje game da Abduljabbar Kabara.

Gwamna Ganduje ya ce gwamnatinsa ba za ta bari sake barkewar rikici na addini ba a…

Baya ga umarnin Ganduje, kotu ta sake garkame masallatan Sheikh Abduljabbar da Cibiyoyin addininsa..

Kotu ta Rufe Cibiyoyin Addinin Sheik Abduljabbar. Gwamnatin jihar Kano ta samu umarnin kotu na rufe…