Ka hada kai da mu a yakin da kake da ‘yan ta’adda, Bukola Saraki yafadawa Buhari.

Saraki ya kuma tuhumi shugabannin siyasa da su jingine burinsu da kuma son zuciyarsu, kuma su…

Da irin wannan mulkin da Buhari yake yi gwara irin mulkin Turawan mulkin mallaka __ inji Oladimeji Fadipe.

Wani mamba a kungiyar kare hakkin Yarabawa ta jihar Lagos dake kudancin Nigeria mai suna Oladimeji…

Buhari yana cika alkawuran da ya daukarwa ‘yan Najeriya ta hanyar shigar da Najerya Next Level – in ji APC.

Buhari yana cika alkawuran da ya daukarwa ‘yan Najeriya ta hanyar shigar da Najerya Next Level…

Bai kamata ku dauki siyasa a matsayin yaki ba, Jonathan ya gargadi ‘yan siyasa.

Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya roki ‘yan siyasa da kada su dauki siyasa kamar yaki…

Yanzu Buhari ya saka kasar mu cikin mawuyacin hali – PDP ta koka.

Yanzu Buhari ya saka kasar mu cikin mawuyacin hali – PDP Jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP,…

APC za ta mulki Nijeriya shekara 100 – cewar Gagdi.

Wani dan majalisar wakilai, Yusuf Gagdi ya ce jam’iyyar All Progressives Congress (APC) za ta rike…

Zai yi wahala APC ta iya tsayar da dan takara nagari kamar Buhari a 2023, gwamnatinsa ta yi rawar gani a yankin Kudu Maso Gabas – in ji Ken Nnamani.

Ken Nnamani, tsohon shugaban majalisar dattijai, ya ce jam’iyyar All Progressive Congress (APC) na iya zama…

‘Yan Najeriya suna kokarin bin dokarka ta saka takunkumin rufe baki da hanci amma kai kuma kana karya dokar, Jam’iyar adawa ta PDP ta caccaki Shugaba Buhari.

Jam’iyyar PDP ta caccaki shugaban kasa, Muhammadu Buhari saboda zuwa wajan sabujta rijistarsa ta APC a…

Ban san halin son zuciya na Shugaba Buhari ba, in ji Obasanjo.

Ban Yarda Da Buhari Daga Sudan Ba, Amma Buhari Na San Ya Canja – Obasanjo Tsohon…

Ba sai wadanda ke tsaye a bakin hanya da AK 47 ne kadai ‘yan fashi ba, a zahiri da yawa daga cikin ‘yan siyasarmu ‘yan fashi ne – in ji Farfesa Attahiru Jega.

Tsohon shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya yi Allah…