Ko kun san mutumin da ya fi kowa arziƙi a Duniya baƙar fata ne?

Baƙaƙen fatar da suka kafa tarihi a Duniya 1- Mutumin da ya fi kowa arziƙi a…

Shi ne mutumin da ya yi silar samuwar Jirgin Sama a Duniya ‘Abu Al’qasim Abbas Ibn Firnas Wirdas Al’takurini.

Abbas bin Firnas shi ne Ɗan’adam na farko a duniya da ya fara gwada tashi sama…

Labarin Bakano Mafataucin Da Ya Zama Dutse.

A gabashin garin Rogo da ke cikin Jihar Kano, akwai wasu tarin duwatsu masu tsohon tarihi,…

Tun Kafin A Haifi Uwar Mai Sabulu Bal-bela Take Da Farinta.

Tun kafin zuwan turawa Hausa/Fulani muna da tsarin mulkin mu: Sarki – Emier (President). Waziri –…

Itace Macen Da Ta Fara Yin Miyar Kuka A Duniya.

MACEN DATA FARA MIYAR KUKA A DUNIYA Binta Lema ita ce wacce tarihihi sannan ake wallafa…

Hoton Dan’ Maitatsine Wanda A Wancan Lokacin Ake Kiransa Da Kan’ana Tare Da Abokansa Guda Uku.

Daga kabiru Ado Muhd Hoton Dan’ maitatsine wanda a wancan lokacin ake kiransa da kan’ana tare…

KO KUNSAN MASARAUTAR HADEJIA ITA CE TA YAKI TURAWA?

Masarautar Hadejia ita ce masarautar da ta yaki turawan mulkin mallaka a cikin masarautun kasar Hausa…

Tarihin Kafuwar Birnin Kano.

Daga Sadiq Tukur Gwarzo. Shekaru sama da dubu biyu da suka gabata, sun tabbatar da cewa…

Katsinawa Ashe Da Kuma Kun Dan Taba Kauyanci.

Daga Mutawakkil Gambo Doko Sarkin Katsina Muhammadu Dikko dashi da tawagarsa a loƙacin da suke kallon…

WASU ABUBUWAN TARIHI DA SUKA FARU A GARIN ZUNGERU NA JIHAR NIGER

1-A wannan wani gida ne a garin Zungure na jihar Niger wanda a cikinsa ne baturan…