Wasan Kwaikwayo: Yadda Mataimakin A’isha Buhari ya guji tambaya a kan inda Uwargidan Shugaban Kasar Take.

Mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai, ofishin uwargidan shugaban kasa, Mista Aliyu…

Bukola Saraki ya yabawa mawakin kudancin Najeriya Wizkid akan sabon kudin wakokinda mai suna Made In Lagos.

Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattijai, ya shiga shafukan sada zumunta don yaba wa Wizkid, wani…

Wadanda Suke Zaune A Najeriya Suna Rayuwa Mai Dadi Da Morewa Fiye Da Wadanda Suke Zaune A Amerika, Inji Dr. Kemi Olunloyo.

Kemi ta ce a Amurka, mutane suna biyan kudin amfani, suna biyan kudin cin abinci, wutar…

Ko Kun San SULTAN Na BRUNEI DARUSSALAM YA Mallaki Motocin Alfarma Sama Da Dubu Bakwai (7,000).

BRUNEI DARUSSALAM wata kasace dake kudu maso gabashin kasashen Asiya ! Sarkin Brunei HASSANAL BOLKIAH wanda…

FATAL ARROGANCE: Wani Sabon Film Na ‘Yan Shi’a Da Ake Shirya Shi A Kudancin Najeriya

Fatal Arrogance wani sabon film mai alaka da yan Shi’a Wanda kamfanin shirya fina finai Na…

Wata Sabuwa: An Fara Bayar da Hayar Shadda Getzner A Kano

Jaridar Kano Focus ta rawaito labarin cewa wani Taila a unguwar Tal’udu cikin birnin Kano, mai…

Talauci Da Jahilci Ne Ke Kawo Yawaitar Fyade Da Ta’addanci A Arewa, Inji Barr. Khalil Kabir Mantissa.

Wani Lauya Mai Zaman Kansa Mai Suna Barrister Khalil Kabir Mantissa ya ce “Talauci da Jahilci…

Soyayya Ko Hauka: Wani Matashi Ya Sha Fiya Fiya Saboda Ya Kasa Ganin Jarumar FIna Finan Hausa Maryam Yahaya.

Matashin wanda yayo tattaki tun daga jihar yobe domin yayi tozali da jarumar wasan Hausa Maryam…

Maman taraba ta bayyana sunan masu Daukar nauyin Ta’addanci

Tsohuwar Ministan matan Nageriya maman taraba hajiya Aisha jummai alhassan ta bayyana sunan mai daukan nauyin…

Kin Taba Saduwa da namiji Rahama sadau…

Tambaya shin ko jaruma rahama sadau ta taba sanin wani namiji a duniya ma’ana ko kin…