Gwamnatin Tarayya ba ta nuna kwazo wajen kawo karshen matsalar rashin tsaro a yankinmu, in ji gwamnonin Arewa maso Gabas.

Gwamnonin Arewa maso Gabas suna shakkar jajircewar Gwamnatin Tarayya akan shirya kayan tsaro na yanki. Kungiyar…

Bugu Da Kari:’Yan Bindiga sun sake sace Ɗalibai a Katsina.

Rahotanni sun ce an sace wasu dalibai uku daga kauyen Gobirawa da ke karamar hukumar Safana…

A 2015 da 2019 bi da bi shugaba Buhari ya rantse zai kare rayuka da dukiyoyin ‘yan Najeriya, don haka shugaban ya dukufa wajen cika alkawarin, Fadar shugaban kasa.

Tabbas za ku ga Ingantaccen tsaro a Najeriya, Shugaba Buhari ya tabbatarwa ‘yan Najeriya. Fadar Shugaban…

Wasu ƙasurguman ‘yan Bindiga guda 4 aka saki kafin a sako Ɗaliban Makarantar Sakandiren Kagara ta Jihar Neja.

Gwamnatin Jihar Neja a jiya ta shaidawa manema Labarai cewa ba a biya kudin fansa ba…

Sabbin hare hare da ‘yan bindiga suka kai a Sokoto sun tilastawa jama’a yin hijira daga garuruwansu.

Mazauna Bargaja, Tozai, Turba da Danzanke duk sun koma garin Isa sakamakon jerin hare-hare da aka…

Da Dumi Dumi: ‘Yan Bindiga sun kashe Mutane 35 a sabon hari da suka kai wa Al’ummar Zamfara.

Wasu mutane dauke da makamai sun zo garin a kan babura kuma suka firgita mazauna garin…

Wasu gungun ‘yan fashin Zamfara ne suka yi nasarar satar Ɗaliban – Sheikh Gumi.

‘Yan ta’addan Zamfara da na hadu da su ba su da alhakin sace’ yan matan makaranta…

Satar Makarantar Zamfara: Kusan ‘yan mata 550 sun bata.

Daga cikin dalibai 600 na makarantar sakandaren ‘yan mata ta gwamnati, dake Jangebe, a karamar hukumar…

‘Yan bindiga sun sace Ɗalibai a makarantar sakandaren ‘yan mata ta gwamnati, da ke Jangebe a karamar hukumar Talata Mafara ta jihar Zamfara.

An ce ‘yan bindigar sun isa makarantar da misalin karfe 1 na dare kuma suka loda’…

Shekau ya saki bidiyo kan batun kwace gonarsa da ke dajin Sambisa.

Shugaban ‘yan boko haram Abubakar shekau ya fitar da wani sabon faifen odiyo, inda aka jiyo…