Wanda duk yasan bai da abin hawa to ya shiryawa tafiyar kafa daga gobe litinin__Sanarwa daga masu babura masu kafa uku (adaidaita sahu) na jihar kano.

Wanda duk yasan bai da abin hawa to ya shiryawa tafiyar kafa daga gobe litinin__Sanarwa daga…

Sheikh Abduljabbar ya jinjinawa Ganduje kan hukuncin hadashi Mukabala da malaman jihar kano.

A wata sanarwa da Makarantar Sheikh Abdujabbar Nasiru kabara ta fita yanzu ta nuna jin Dadi…

COVID-19: Gwamnatin Tarayya ta ba da dalilan da za su sanya a sake sanya dokar zaman gida a Najeriya.

Ministar Kudi, Zainab Ahmed, ta ce za a bar Gwamnatin Tarayya ba tare da wani zabi…

Kudi aka bamu tare da alkawarin Za’a bamu Babura domin muyi Zanga Zanga a Kan Sanata Uba Sani Amma munyi Nadama ~Inji Musa Uban-Daba

Shugabannin zanga-zanga a yankin Rigasa da ke Kaduna sun nemi afuwa ga Sanata Uba Sani Kan…

Kotu ta bayar da belin Sowore kan N20m.

Wata kotun majistare da ke zaune a Wuse Zone 2, Abuja, ta bayar da belin Omoyele…

Gwamnati ta biya Diyyar duk wanda masu garkuwa da Mutane suka kashe~ Sakataren Gwamnatin Katsina.

Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina Alhaji Mustapah Muhammad Inuwa, yace mutanen da Ake sace musu ‘yan uwa…

Zaben Shugaban Kasa 2023 Gwamna yahaya Bello yayi magana Kan maye gurbin Buhari

Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a ranar Litinin ya ce baya son ya shagala da kiraye-kirayen…

Gwamnonin APC sun yi nasarar hana shugaba Buhari zuwa majalisar dokokin Najeriya.

Shugaba Buhari ya fasa halartar gayyatar da majalisar dokokin Najeriya ta yi masa don yin bayani…

Ƙungiyoyin Arewa Sun Gudanar Da Taron Neman Haɗin Kai Da Kuma Wanzar Da Zaman Lafiya A Yankin Kudu Maso Kudu.

Taron wanda aka kira shi da Tow Hall Meeting wanda aka gudanar a ranar Talata, 8…

Dawowar zaman lafiya ya sa Jihar Katsina Ta Rufe Dukkan Sansanin ‘Yan Gudun Hijira Dake Jihar, ta maida Mutum 27,000 gidajensu.

Bayan dawo da zaman lafiya a yankunan da ‘yan ta’adda suka addaba, gwamnatin jihar Katsina ta…