Uncategorized
-
Zamu fara tattaunawa da Gwamnatin Tinubu domin mafi karancin albashi ya zama N200,000 ~Cewar Kungiyar kwadago NLC
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta ce za ta fara tattaunawa kan sabon mafi karancin albashi na N100,000 ko N200,000…
Read More » -
Kotun Amurka ta dage sauraren karar da Atiku ya shigar yayin da jami’ar Chicago ta ce bata inda Tinubu ya samo takardar shaidar kammala karatun da ya mika wa INEC
Michael Hayes ya ce shugabannin makarantar – idan aka tambaye su a karkashin rantsuwa – ba za su iya ba…
Read More » -
INEC ta ba da tabbacin cewa za a yi amfani da BVAS a zaben gwamnan Bayelsa
“Za mu yi amfani da BVAS don daukar hoton sakamakon. Za a kai su cibiyar tattara bayanai, inda ake tabbatar…
Read More » -
Ku Ceci Kanku, Kada Ku Daukaka Kara, Sakon Yahaya Bello Ga Atiku Da Obi
A cewar gwamnan Kogi, ‘yan Najeriya a cikin kasar da kuma na kasashen waje sun ji dadin hukuncin kamar yadda…
Read More » -
Jagoran juyin mulkin Nijar bayan ya gana da malaman addinin Musulunci na Najeriya, ya ce kofa a bude take domin tattaunawar sulhu
Abdourahmane Tchiani, shugaban mulkin sojan Nijar, ya ce sojoji a shirye suke su fuskanci tattaunawar diflomasiyya. Tchiani ya yi magana…
Read More » -
Karancin tallafi yana haifar da fargabar asarar ayyukan yi ga ma’aikatan gidajen mai
Godwin Chukwudi da Bola Olaniyi sun kasance a cikin ma’aikatan mai a Legas. Sun yi aiki ne a wani gidan mai da…
Read More » -
Wata Sabuwa: Farashin litar man fetur na iya komawa sama da N700 a watan Satumba
Tabarbarewar farashin man fetur ya samo asali ne sakamakon farashin danyen mai da ya ninka sau uku a cikin makonni…
Read More » -
An bude shafi mai suna Comr Abba Sani Pantami, a kafar sadarwa ta Facebook.
(Profile) CEO Comr Abba Sani Pantami NIG LTD Shafin Comr Abba Sani Pantami NIG LTD, kamfanin labarai ne mai zamanshi…
Read More » -
Maryam Shetty Ta Taya Dr. Mariya Mahmud Murna..
Dr. Maryam Shetty Jim kadan bayan cire sunanta daga jerin sunayen ministoci da fadar Shugaban Kasa tayi tare da maye…
Read More » -
Wata Sabuwa: Man Fetur na iya tashi a Najeriya yayin da kungiyar OPEC ke kara tsadar danyen mai
An ce shugabar kungiyar OPEC, kuma babbar mai fitar da danyen mai a duniya, Saudiyya, ba ta gamsu da farashin…
Read More »