Rikicin AK-47: Gwamna wike da Gwmna Fintiri sun sasanta Gwamna Ortom Da Gwamna Bala Mohammed bayan rikicin da ya auku tsakaninsu akan daukar bindigogin AK ga Fulani.

Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da takwaransa na jihar Adamawa, Gwamna Ahmed Fintiri sun sasanta…

Da dumi dumi ‘yan ta’adda sun sako ‘yan matan Makarantar jangebe da suka sace a Zamfara.

An sako ‘yan matan makarantar sakandaren Gwamnati da aka sace a Jangebe, jihar Zamfara kuma a…

A bayyane take jam’iyyar APC ta gazawa ‘yan Najeriya a fannin tsaro, in ji mai taimakawa Ganduje Salihu Tanko Yakasai.

A bayyane take jam’iyyar APC ta gazawa ‘yan Najeriya a fannin tsaro, in ji mai taimakawa…

Fulani Makiyaya suna neman a biya su naira biliyan 475b dukiyar da sukai asara a rikicin Shasha zanga-zangar #EndSars.

Wata kungiyar Fulani makiyaya ta ce tana neman diyyar Naira biliyan 495 kan dukiyar da suka…

‘Yan Bindiga Mutane ne Masu Aminci – Sheikh Gumi.

‘Yan Bindiga Mutane ne Masu Aminci – Sheikh Gumi. Malamin ya taba yin kira da a…

Da Dumi Dumi: ‘Yan sanda sun gayyaci shugabannin Ondo zuwa Abuja akan zargin kashe Shanu.

Shugabannin sun ce abin mamaki ne yadda ‘yan sanda ke bin wadanda ake zargi da kisan…

Za mu fara Alkunut matukar ba a bude filin jirgin sama na Malam Aminu Kano da ke Kano ba__inji Sheikh Lawan Goron Maje.

Babban limamin masallacin juma a na Ihya’us Sunnah da ke unguwar Gwammaja da ke jihar Kano…

Bafulatani yana da ‘yancin daukar Ak47, saboda duk inda ya shiga ana yi masa fashi, wani lokacin ana cin su tara fiye da tunanin ku, ba shi da wani zaɓi da ya wuce ya kare kansa, in ji gwamnan Bauchi.

‘Yan Najeriya suna da ‘yanci su zauna ko’ina – Gwamnan Bauchi, Bala ya nace. Gwamnan jihar…

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta kama wani babban jami’in hukumar Hisbah na Kano tare da matar aure a Otal.

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta cafke wani babban jami’i a hukumar Hisbah ta jihar…

Amatsayin injiniya dan Jihar kano Abba Gida Gida ya rubuta Wasika ga Kamfanin da ya Gina Gadar kofar Nasarawa..

Mai girma tsohon Ɗan takarar Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba K. Yusuf ya rubutawa Kamfanin TEC…