Da dumi Dumi hanyar Abuja kaduna Zuwa Kano Buhari Ya fitar da Biliyan N797.2bn domin kammalawa.

Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola, ne ya bayyana hakan a ranar Laraba yayin da yake…

Da Dumi Dumi: Buhari ya umarci jami’an tsaro da su harbe duk wanda aka gani da AK-47 nan take.

Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci jami’an…

Yanzu Yanzu: Daga karshe Dillalan abinci da dabbobi sun amince da dakatar da yajin aikin kai kayan abinci Kudu.

Shugabannin dillalan Shanu da na Abinci a karkashin inuwar Amalgamated Union of Foodstuff da Cattle Dealers…

EFCC na kokarin tonawa Tinubu asiri tace ya Bayyana kadarorinsa.

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati ta rubuta wa Hukumar…

Da Dumi Dumi Har’ila Yau ‘yan bindiga sun sake sace fasinjoji sama da mutun 50 a jihar Niger.

Rahotanni na Cewa Akalla, ‘yan bindiga sun sace fasinjoji 50 a ranar Talata a hanyar Tegina…

Hana tashin Jirgi ya nuna Cewa kwata-kwata Buhari be fuskaci Matsalar Rashin tsaron jihar Zamfara ba ~Matawalle

Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya mayar da martani ga shawarar da Majalisar Tsaro ta…

Na yi farin ciki cewa wahalar da suka sha ta zo karshe mai kyau ba tare da wani matsala ba, sakon murnar Buhari na dawowar ‘yan matan Jangebe.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna farin cikinsa na dawowar Ɗalibai Mata na makarantar Gss Jangebe…

Nan ba da daɗewa ba zan tona asirin, na yi kwana hudu ban yi barci ba, mun yi aiki tuƙuru wajen kuɓutar da ‘yan matan, Inji Matawalle

“Muna amfani da hanyoyin motsa jiki da wadanda ba na motsa jiki ba, kuma wadanda ba…

Kafin Shekarar nan ta Kare zamuyi wa kusan kowa da kowa Allurar rigakafin CoronaVirus ~Boss Mustapha.

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi gargadin cewa allurar rigakafi ita kadai ba za ta iya magance…

Boko Haram sun tarwatsa mazauna Garin Dikwa a Borno.

Wasu da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne a ranar Litinin sun kai hari kan…