Karma Ku Fara tunanin kunfi Gwamnatina Karfi, Kuma sace ‘yan Mata daliban a zamfara Rashin mutunci ne ~Sakon Buhari ga ‘yan bindigar zamfara.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana satar daruruwan daliban Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Jangebe da ke…

Yanzu-yanzu: Dalibai Mata bakwai daga 317 da aka sace a Zamfara sun kubuta.

Yanzu-yanzu: Dalibai Mata bakwai daga 317 da aka sace a Zamfara sun kubuta. Bakwai daga cikin…

Domin kubutar da ‘yan matan da aka sace Zamu taimaki Gwamna Matawalle ta ko Wacce hanya ~Inji Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar ya Girgiza da sace daliban jihar Zamfara inda Yace hakika…

Gwamna Matawalle ya bayarda umarnin rufe dukkan Makarantun kwanan Jihar zamfara.

Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ba da umarnin rufe dukkan makarantun kwana da ke…

Wasu mutane ne suka kawo ‘yan fashin Najeriya da nufin idan Jonathan ya ki sauka daga mulki ayi yakin basasa, in ji Mailafia.

‘Yan fashin da muke fama da su mutanen da ke son Jonathan ya sauka daga mulki…

Haryanzu bamu San adadin yawan daliban da aka sace Mana ba ~inji Gwamna Matawalle.

Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ba a san adadin daliban da aka sace daga makarantar sakandaren…

Satar ‘yan makarantar Zamfara: Za mu ajiye bambance-bambance, mu je Villa muyi zanga-zangar neman murabus din Buhari – Aisha Yesufu ta fadawa ‘yan Najeriya

Aisha Yesufu, wata fitacciyar ‘yar gwagwarmaya a Najeriya ta yi kira da a yi maci zuwa…

Kayan Gwari A Logos Jiya Buhun albasa dubu N8,000 Ayau kuma N20,000-21000_22000

Ga yadda Farashin kayakkin abincin ayau a garin Lagos Kasuwar mile12 ya Kasance. TattasaiShekaran jiyaSolo 6500-6000Ayau…

Zullum Ya Rabawa ‘yan Gudun Hijira kudi naira Milyan dari da Sha biyar N115m a Dikwa.

Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya kwashe Tsawon Ranar alhamis a Dikwa, domin lura da…

Kawo yanzu Mun fitar da ‘yan Nageriya mutun milyan Sha uku 13m daga kangin talauci ~Inji Minisatar jinkai Sadiya Farouq.

Shugabar Ma’aikatar kula da ayyukan jin kai, Sadiya Umar-Farouq, ta ce akalla ‘yan Nijeriya miliyan 13…