Matasa 546,449 sun ci gajiyar Npower – Minista Sadiya Farouq.

Matasa 546,449 sun ci gajiyar Npower – Minista Sadiya Farouq. Mai girma Ministan Harkokin Dan-Adam, Gudanar…

Umarnin zaman gida muka bayar bai shafi makarantu ba – gwamna Ganduje.

Gwamnatin jihar Kano ta ce umarnin da aka bayar kwanan nan na cewa ma’aikatan gwamnati su…

A bari sai nan da wata uku sannan a buɗe makarantu, in ji majalissar wakilai ta Najeriya.

‘Yan majalisar wakilai suna adawa da sake komawa makaranta, suna ba da shawarar jinkirta watanni uku.…

Gwamnatin Tarayya ta amince da bude Makarantu ranar 18 ga watan Junairu.

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa makarantu a fadin Najeriya zasu bude ranar 18 ga watan Janairu.…

Babu gudu babu ja da baya akan ƙudirinmu na buɗe makarantu ranar Litinin mai zuwa, in ji Ganduje.

Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ta bakin Kwamishinan Ilimin Jihar Kano Sunusi Sa’id Kiru…

Da Ɗumi Ɗumi: NECO ta Sake dakin sakamakon jarrabawa, ta cire wasu makarantu a Kaduna da Katsina da Adamawa da Niger da Taraba Abuja saboda satar amsa.

NECO ta kuma cire wasu makarantu a Kaduna da Niger da Taraba da Adamawa makarantu 12…

Wata Sabuwa: Hukumar NECO ta yi barazanar soke dukkan sakamakon jarrawa a kan satar amsa.

Hukumar shirya jarabawa ta kasa, NECO, ta yi barazanar soke sakamakon dukkan daliban da suka zana…

Yawancin yara almajirai dake gararamba a titina ba ‘yan Najeriya bane, In ji Ganduje.

Abdullahi Ganduje, gwamnan Kano, ya ce yawancin yara almajiran da ke yawo a kan titunan arewacin…

Almajai na iya zama ‘yan Boko Haram idan ba a magance matsalar su ba – Gwamna Zulum

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum a ranar Alhamis ya yi gargadin cewa idan har ba…

Kungiyar Malaman Jami’o’i ASUU ta koka kan yadda Jami’ar Atiku take diban membobinta.

Kungiyar malaman jami’a ta ASUU ta bayyana cewa jami’ar ABTI na kwashe musu membobi inda zuwa…