Tsaro
‘Yan Boko Haram Ko Sun Kutsa Garin Kukawa Yau.
Boko Haram ko ISWAP Sun kutsa Garin Kukawa Yau.
Kungiyar nan Mai ikirarin kafa Daular Islama a Yammacin Afrika da hadin guiwar Boko Haram Sun Kutsa garin Kukawa ta Jihar borno A Daren Yau din nan.
Kungiyar Ta Ritsa da Fararen Fula da Suka koma Gidajen su a Makon da ya gabata.
Babban abin Far gaban ma shi ne Tadda Al’umma Zasu Kasance a Irin wannan Lokacin, Sai dai Har kawo yanzu ba’a San Ko me ya Faru Ba.
Ahmed T. Adam Bagas

