-
Tsaro
Gwamnatin Najeriya ba ta son zaman lafiya – Falz ya nuna damuwa ga kama Macaroni.
Fitaccen mawakin nan dan Najeriya, Folarin Falana ‘Falz’ ya caccaki gwamnatin Najeriya kan kame Mista Macaroni da sauran masu zanga-zangar…
Read More » -
Tsaro
‘Yan fashin da ke cikin dazukan Arewa sun fara ajiye kudi don mallakar makamai masu linzami – Sheikh Ahmad Gumi.
Suna siyan makamai ne da kuɗin satar mutanen da suka samu, su ba kamar gwamnoninmu bane da suke satar kudi,…
Read More » -
Tsaro
Sojoji ba sa son ta’addanci ya ƙare a Najeriya saboda suna amfanuwa da shi – in ji Sheikh Gumi.
Wani fitaccen malamin addinin Islama, Sheik Ahmad Gumi, ya zargi sojoji da cin ribar ta’addanci …. A wata hira da…
Read More » -
Tsaro
Mutum daya ya mutu yayin arangamar Yarbawa da Hausawa a Ibadan.
Akalla mutum guda aka ruwaito ya mutu, yayin da Hausawa da Yarbawa suka yi arangama a Shasha da ke karamar…
Read More » -
Tsaro
Kungiyar Boko Haram ta kafa sabbin sansanoni a jihohin Yobe da Adamawa.
Wata majiyar tsaro ta lissafa wasu sabbin sansanonin maharan kamar kananan hukumomin Tarmuwa da Yunusari na jihar Yobe Wasu rahotanni…
Read More »