-
Addini
Masu ibada da masu ziyara sama da miliyan 5.6 ne suka suka gudanar da addu’o’i a Masallacin Annabi da ke Madinah a makon jiya
Sama da mutane 5,613,215 masu ibada da maziyarta ne suka gudanar da addu’o’i a masallacin Annabi da ke Madina a…
Read More » -
Rahotanni
Da Dumi Dumi: Bola Tinubu ya yi yunkurin hana FBI, CIA da sauran hukumomin Amurka fitar da bayanan sirri yayin da wa’adin da suka diba na fallasawa ya cika a watan Oktoba.
Hoton Tinubu Da Tambarin Hukumar FBI Lauyoyin shugaban Najeriyar za su yi kokarin shigar da cikakkiyar hujja nan ba da…
Read More » -
Tsaro
Gwamna Zulum yace a halin yanzu babu wata al’umma dake karkashin Boko Haram a Borno
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya bayyana cewa babu sauran al’ummomi da ke karkashin ikon Boko Haram a cikin…
Read More » -
Seyi Tinubu ya taso jirgin shugaban kasa domin kallon gasar polo a Kano
Hotunan saukan Mista Seti Tinubu daga jirgin shugaban kasa a Kano sun mamaye shafukan sada zumunta a ranar Litinin, lamarin…
Read More »





