-
Kungiyoyi
Babu abin da Gwamnatin Shugaba Buhari ta tsinana mana sai ma ƙara mana yawan maƙiya da ta yi – Kungiyar Fulani Makiyaya, Miyetti Allah.
Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah ta bayyana cewa babu abin da gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta tsinana mata…
Read More » -
Rahotanni
An Sami Rijiyar Man Fetur A Jihar Sokokto: Mun waye gari a safiyar yau Lahadi rijiyar gidanmu ta cika da ɗanyen man fetur (crude Oil) – in ji Hon. Babangida Tambari.
Hon. Babangida Tambari ya sanar da cewa abin alkhairi ya samu a jihar su ta sokoto, kuma a karamar hukumar…
Read More » -
Siyasa
Ba sai wadanda ke tsaye a bakin hanya da AK 47 ne kadai ‘yan fashi ba, a zahiri da yawa daga cikin ‘yan siyasarmu ‘yan fashi ne – in ji Farfesa Attahiru Jega.
Tsohon shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya yi Allah wadai da gwamnatin Buhari,…
Read More » -
Kasuwanci
Ku nemi tallafin noma na shekarar 2021 daga Babban bankin Najeriya CBN.
Bashi ga manoma daga Babban Bankin Najeriya (CBN) don aikin noma na 2021 – Yadda ake nema. Lamunin Babban Bankin…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Boko Haram sun fidda sabon bidiyo da ke nuna tankar yaƙi da harsasai da sukace sun ƙwata a hannun sojoji a dajin sambisa.
A jiya Asabar ne Kungiyar, Jamā’at Ahl as-Sunnah lid-Da’wah wa’l-Jihād da Akafi Sani da (Boko Haram) suka fitar da wani…
Read More » -
Kungiyoyi
Kungiyar Arewa Media Writers ta yi Allah wadai da harin ta’addacin da Matasan Yarbawa suka kaiwa Sarkin Fulanin Jihar Oyo, a gaban jami’an tsaron jihar.
…Haka zalika kungiyar ta yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta gaggauta daukan mataki kan wannan mummunan harin ta’addacin da…
Read More » -
Siyasa
A ƙoƙarinsa na tabbatar da Dimokuradiyya da ‘yancin talaka, shugaba Buhari ya bawa gwamnoni umarnin rushe shuwagabannin ƙananan hukumomi na riƙo, tare da maye gurbinsu da zaɓaɓɓu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da umarnin a rushe kwamitocin rikon kananan hukumomin ba tare da bata lokaci ba…
Read More »