-
Rahotanni
‘Yan Majalisar Najeriya ba su da amfani, saboda sun ki tsige Buhari – Aisha Yesufu.
Shahararriyar ‘yar gwagwarmayar‘ dawo da ‘yan matan mu’, Aisha Yesufu, ta caccaki ‘yan majalisar dokokin ƙasarnan saboda kin tsige shugaban…
Read More » -
Tsaro
Sarakunan gargajiya na yin zagon kasa ga kokarin samar da zaman lafiya a Zamfara – Gwamna Matawalle.
Gwamna Matawalle ya ce sarakunan gargajiya da ke taimaka wa haramtattun kungiyoyi na ‘yan banga suna tunzura hare-haren ramuwar gayya…
Read More » -
Kasuwanci
Siyar da kadarorin Gwamnati zai amfani ‘yan Najeriya da bunkasa tattalin arzikinsu – in ji Ministar Kudi.
Ministar Kudi, Zainab Ahmed, a ranar Juma’a, ta ce shirin Gwamnatin Tarayya na shirin sayar da kadarorin jama’a zai amfani…
Read More » -
Tsaro
An cafke Dan sanda da Soja suna fashi da makami.
An kama wani sabon dansanda mai suna David Friday, wanda ke aiki a ofishin ‘yan sanda na Olofin a karamar…
Read More » -
Kunne Ya Girmi Kaka
Shi ne mutumin da ya yi silar samuwar Jirgin Sama a Duniya ‘Abu Al’qasim Abbas Ibn Firnas Wirdas Al’takurini.
Abbas bin Firnas shi ne Ɗan’adam na farko a duniya da ya fara gwada tashi sama ta hanyar haɗa wani…
Read More » -
Tsaro
Matsalar Tsaro;- Sojoji Najeriya 127, ne Zasu Ajiye Aikin su.
A watan Maris Mai Zuwa ne, Sojojin Kasar Nan guda 127, ne zasu bar aiki a gidan Soja. Sojojin Sunce…
Read More » -
Rahotanni
Gwamnatin jihar Kaduna ta bi dare har gidan nakasassu da ke Kano road ta yi awan gaba da su, har zuwa yanzu ba a san inda suke ba.
Shugaban nakasassu Na jihar Kaduna ya ce gwamnati ta yaudare su gabannin zaben 2019, an nuna za a yi da…
Read More » -
Addini
Kotun ɗaukaka ƙara ta soke hukuncin kisan da aka yankewa matashin da yayi kalaman ɓatanci ga Annabi a Kano.
Kotun ɗaukaka ƙara ta soke hukuncin kisan da aka yankewa matashin da yayi kalaman ɓatanci ga Annabi a Kano. Sashin…
Read More »