-
Rahotanni
An tura Matashi Gidan yari Kan post din cin Zarafin Gwamna Badaru a Facebook.
Wata babbar kotun majistare da ke zamanta a Dutse, babban birnin jihar Jigawa ta yanke wa Sabi’u Ibrahim Chamo Zaman…
Read More » -
Kasashen Ketare
An kama wata ma’aikaciyar jinya (Nurse) da yin lalata da wani mai jinyar Covi-19.
An dakatar da wata ma’aikaciyar jinya a Indonesiya bayan ta amsa laifinta na cewa da ta yiwa wani mutum mai…
Read More » -
Siyasa
An ɗaure wani Mutum saboda zargin Gwamnan Jigawa, Badaru Abubakar a Facebook.
‘Yan sanda sun cafke Chamo a ranar 25 ga Disamba kuma suka tsare shi kafin a gurfanar da shi a…
Read More » -
Siyasa
Ku daina ɗorawa Allah laifi akan tarin ƙalubalen da ke fuskantar ƙasarnan, saƙon Obasanjo ga shuwagabannin Najeriya.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a ranar Talata, 29 ga Disamba, ya roƙi shugabannin Najeriya da su daina ɗorawa Allah…
Read More » -
Tsaro
Aiki Sai Da Kayan Aiki: Gwamna Zullum ya siyawa Mafarautan Hawul Bindigogi da sabbin motoci domin su kare kansu daga ta’addancin ‘yan Boko Haram.
Gwamnatin Borno ta amince da amfani da bindigogi daga mafarautan yankin kan mayakan Boko Haram. Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum…
Read More » -
Nishadi
Wasan Kwaikwayo: Yadda Mataimakin A’isha Buhari ya guji tambaya a kan inda Uwargidan Shugaban Kasar Take.
Mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai, ofishin uwargidan shugaban kasa, Mista Aliyu Abdullah, ya guji tambayoyi…
Read More »