-
Tsaro
Da Dumi Dumi ‘yan bindiga sun kashe mutun biyu sun Sace mutun 48 a batsari ta jihar katsina.
Akalla mutane biyu aka ruwaito cewa an kashe tare da sace wasu mutun 48 a wasu jerin hare-hare da wasu…
Read More » -
Addini
Wani Fasto Dan jihar sokoto mai suna Mathew kuka ya ce da wani kiristan Arewa ne yake mulkin Najeriya kuma ake wannan ta’addancin a yanzu da tuni an yi masa juyin mulki.
Mathew kuka ya yi wannan bayani ne a ranar idin su Na kirsimati, inda yake cewa gwamnatin Najeriya ta ci…
Read More » -
Rahotanni
Na ga lahira ƙiri-ƙiri yayin da nake tsare a hannun ‘yan sanda, in ji Mahadi Shehu Mai Fallasa.
Alhaji Mahdi Shehu, wanda ya yi kaurin suna wajen busa kaho daga jihar Katsina, da ke zaune a Kaduna, ya…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Boko Haram sun ƙona wani ƙauye a Borno.
Daga Samuel Dauda Borno, Najeriya ‘Yan ƙungiyar Boko Haram sun ƙona wani ƙauye mai suna Shindiffu da Azare a ƙaramar…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Ta’adda Sun Kashe wani Jigo a Jam’iyyar PDP sun sace ‘Yan Mata 3 a Neja.
Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani jigon jam’iyyar (PDP) a gundumar Kampala da ke ƙaramar hukumar Bosso a jihar Neja.…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Bindiga Sun Kashe’ Yan Sanda Biyu A Jigawa
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe‘ yan sanda biyu yayin da dayan ya…
Read More »